Zaune take tana kallon farin watan da ya haskaka ko ina...yanayin sararin samaniya take kallo yana matukar debe mata kewa ga wani iskan dake kadawa a hnkli ta lumshe ido tana jin wani nishadi amma kash!! Rashin masoyin nata kusa da ita shine babban matsalarta a wannan lokacin a hnkli ta
Read more ยป
0 Comments